Latest
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Kaduna ta raba wasu ‘yan APC da kujerun majalisa a zaben bana. A Sabon Gari, Sadiq Ango Abdullahi ya doke Hon. Garba Datti Muhammad.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yana kan gaba a jihar Nasarawa, inda ya lashe zaɓe a ƙananan hukumomi 6 daga cikin 13.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya lallasa Bola Ahmed Tinubu da Peter Obi a mahaifarsa ta jihar Adamawa.
Yanzun nan sakamakon zaben shugaban kasa na jihar Enugu, Peter Obi ne ya fi kowa yawan kuri'u a jihar mai kananan hukumomi 17, kamar yadda INEC ta sanar a yau.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zabem da mazauna birnin tarayya Abuka suka yi, Peter Obi na kan gaba da kuri'u mafiya rinjaye, sauta yanki daya tal.
Ahmed Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, Bola Tinubu ya ci zubuka a kananan hukumomi 21 cikin 27 a Jigawa.
Jam'iyyar APC ta rasa duka kujerun Sanatoci uku a Nasarawa a zaben 2023, Kujerar Shugaban APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu ta koma hannun Hon. Ahmed Wadada.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya samu kuri'u mafi yawa wajen lashe zabe a jihar Ondo.Ya yi kasa-kasa da sauran abokan hamayyarsa.
Mun gano cewar Hukumar Zabe Ta Kasa Wato INEC Ce Take Ƙir-ƙirar Ƙuri'un Shafcin Gizo-da-Koƙi Tana Yadawa da Wata Manufa Boyayyu Nata - Shugaban Labor Party
Masu zafi
Samu kari