Latest
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya ce shi da Peter Obi ne suka lashe zaben shugaban kasar Najeriya.
Zaɓukan 2023: Baiyi Wata-Wata Ba Tinubu ya Aikawa Atiku da Obi Ƙwaƙwƙwaran Saƙo Bayan INEC Ta Ayyana Shi a Matsayin Wanda Yayi Nasara A Zaben Da Aka Kammala
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya nuna jin dadinsa bayan INEC ta sanar da Bola Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa a Najeriya, yace yayi daidai
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta hana duk wasu bukukuwan murna ko gangami kan sakamakon zaben shugaban kasa da na majalisar tarayya da aka kammala a jihar.
Tunda Mai Yiwu wa Ta Riga data faru, Ya Kamata Atiku Kawai Ka Yarda Ka Faɗi Zaɓe, Kai Kuma Ayu Ka Sauka Daga Shugabancin PDP, Tunda Ka Gaza Komai Inji Fayose
Wata kotun shari'ar musulunci a jihar Kano, ta tura wani matashi gidam gyaran hali bisa satar fankokin wata makaranta. Kotun ta kuma ce ayi masa bulalai 30.
Gwamna Aminu Bello Masari ya amince da a chanza ma kwamishinoni guda biyu ma'aikatu, ya naɗa sabon Kwamishina tare da korar shugaban hukumar bada agajin gaggawa
Bola Tinubu, Zababben Shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa akwai bukatar sauya farkon sunan gwamnan jihar Kebbi wanda sunansu daya da Alhaji Atiku Abubakar.
Buba Galadima ya bayyana cewa INEC ta taimaka wajen kayar da ɗan takarar dhugaban kasa a inuwar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce shi kaɗai aka koma yaƙa .
Masu zafi
Samu kari