Latest
Hukuncin kotun koli kan manufar sauya kudi na CBN ya ruguzo da chajin kudin POS da kimanin kaso 90 cikin 100 kasancewar akwai wadatuwar tsabar kudi a yanzu.
A sakonsa na taya murna zuwa ga Bola Tinubu, shugaban Afenifere, Pa Fasoranti, ya bukaci zababben shugaban kasar da ya kula sosai wajen haka kan kasar Najeriya.
Wasu mahara da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun kai hari cibiyar tattara sakamakon zabe na Bogoro/Dass/Tafawa Balewa a garin Bununu a Jihar Bauchi.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari da yan tawagarsa sun sauka a birnin Doha na ƙasar Qatar domin halartar taron kasashe masu tasowa karo na biyar 5.
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Osun ta karyata rahoton da ke yawo a soshiyal midiya cewa gwamna Ademola Adeleke ya gama shirin tattara kayansa zau koma APC.
Gwamna Badaru Mohammed na jihar Jigawa ya gabatar da sandan sarauta ga sabon sarkin masarautar Dutse, Hameem Nuhu Muhammad Sunusi, a birnin Dutse, Jihar Jigawa.
Rikicin dake tsakanin yan ta'addan daula islamiyya a yankin Afrika ta yamma da yan ta'addan Boko Haram na cigaba da ta'azzara inda aka kashe yan Boko Haram 200.
Wasu mahara da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane sun je har gida sun yi awon gaba da iyalan basaraken Sarkin Kudu a jihar Taraba ranar Jumu'a da dadare.
Sani Abdullahi Shinkafi, jigon jam'iyya APC, a Zamfara ya ce dole Shugaba Buhari ya mutunta umurnin kotun kan cigaba da amfani da tsaffin kudi har karshen 2023.
Masu zafi
Samu kari