Latest
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya yi wa wasu fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa sannan ya mayar da wasu shida zuwa daurin rai da rai.
Bidiyon wani matashi wanda baya da hannuwa yana rubutu cikin sauri ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Matashin dai yayi amfani da ƙafar sa wajen yin WhatsApp.
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya sanya labule da gwamnonin jam'iyyar a birnin tarayya Abuja. Taron bai rasa nasaba da zaɓen gwamnoni.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta wato INEC ta bayar da takardar shaidar cin zabe ga zababbun yan majalisar dattawan kasar a yau Talata, 7 ga watan Maris.
Wata mata yar shekara 52 ta rasu sakamakon rikici da tayi da wata matashiya a jihar Ondo kan rashin rufe kanta yayin dibar ruwa a rijiya. Yan sanda sun tabbatar
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana jerin sunayen manyan lauyoyi a Najeriya da zasu kare nasarar da Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasan da aka kammala.
Zababben shugaban kasa a Najeriya ya bayyana matsayarsa kan zanga-zangar da Atiku ya dauko a kwanan nan don nuna adawa da sakamakon zaben shugaban kasa a bana.
Kotu ta Musamman Da Aka Kafa Domin Sauraren Korafe Korafen Zaɓe Zata Soma Sauraren Koke-Koken INEC, Tinubu na APC, Obi na LP akan Kokarin Yiwa InEC bincike
Yan jam'iyyar NNPP, jam'iyyar da tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso yayi takarar shugaban kasa sun fita zanga-zanga a jihar Kano yau Talata, 7 ga watan Maris.
Masu zafi
Samu kari