Latest
Shararriyar jarumar Nollywood, Omotola Jalade-Ekeinde, bayan mutuwar mahaifinta tana da shekaru 13 ta fuskanci rayuwa inda ta kusa fadawa harkar karuwanci.
Usman Alkali Baba, IG na rundunar yan sanda ya ce an kama a kalla mutane 203 kan laifuka daban-daban masu alaka da zabe yayin zaben ranar Asabar 25 ga Fabrairu.
Kamar Yadda Sukayi Rikici a 2019, Yanzu NNPP Bata Isa Ba Saboda Shirin Da Suke na Kawo Hargitsi tare da kawo Matsala Yayin Gudanar da Zabe Ta Hanyar amfani da
Wasu mahara da ake kyautata zaton sun je ɗaukar fansa ne sun halaka Malamin Coci, Musa Hyok, da 'ya'yansa biyu a kauyen Ganawuri dake jihar Filato ranar Lahadi.
Har yanzu yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsaloli yayin cire kudi a bankuna yayin da ake fama da dogon layi. Wasu na baiwa ma'aikatan banki cin hanci.
Tashin hankali a Kano yayin da hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, Ado Doguwa ya ba ya daga cikin wadanda suka lashe zaben 'yan majalisa da aka yi a jihar.
Yayinda ake saura yan kwanaki kalilan zaben gwamnonin jiha a Najeriya, Legit Hausa ta tattaro muku jerin yan takara kujerar gwamna karkashin jam'iyyar APC.
Wata babbar fasto a birnin tarayya Abuja, Sarah Omakwu ta ɗauki zafi inda ta bayyana cewa Bola Tinubu na jam'iyyar APC ba shi bane sabon shugaban ƙasar Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar wasu miyagun ƴan bindiga a jihar Kaduna. Sun kuma ceto wasu mutane da ƴan bindigar suka sace a wani hari
Masu zafi
Samu kari