Latest
Rahotanni daga Kaduna sun bayyana cewa akalla gawar mutane 10 aka gano bayan wasu da ake zargin yan fashin daji ne sun kai farmaki yankin Zangon Kataf a jihar.
Labarin da ke iso mu na bayyana cewa, wata gobara ta yi kaca-kaca da wasu shaguna 21 a jihar Kano, inda wata gobarar ta lamushe kauyuka uku a jihar Jigawa.
Babban bankin Najeriya CBN ya ce sabon shirin da ya kawo musanya wa mutanen karakara kuɗin su da sabbi ya zo karshe saboda daman shirin ba na dindindin bane.
Gwamnatin jihar Oyo ta bayyana sanyawa masallaci sunan gwamna Makinde na jihar, inda MURIC ta ce sam hakan bai dace ba kuma dole a gaggauta sauya sunan nasa.
Ku na da labari kusan mako guda rak ya rage a shirya zaben Gwamnoni da ‘yan majalisar dokoki na jihohi a fadin kasar nan, amma ana ta fama da rikicin siyasa.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta bayyana cewa mutane sun shiga kunci da wahalhalun rayuwa sakamakon yanayin aiwatar da sabon tsarin FG na sauya fasalin naira a kasa.
Babban kotun tarayya ya yankewa wasu jiga-jigan PDP daurin shekaru biyu a kurkuku. An ba ‘Yan siyasar N140m da nufin ayi murdiya a zaben shugaban kasa na 2015g
Kamfanin Siminti na Dangote, Kamfanin Sadarwa na MTN da wasu kamfanonin Najeriya sun ciyo bashin kudi fiye da N200bn ta hanyar takardun kasuwanci cikin wata 2.
Jami'an yan sanda na jihar Ondo sun tabbatar da tsinto wani magidanci da matarsa a sume cikin gidansu da jinjirinsu a mace.An fara gudanar da bincike kan lamari
Masu zafi
Samu kari