Latest
Mu'azu Babangida Aliyu, taohon gwamnan a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya a Najeriya ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Jami'an hukumar tsaro na NSCDC sun yi nasarar cafke wasu gungun masu sarrafa kudaden jabu dauke da miliyoyin dallar Amurka da sabbin naira za su kai wa wani.
Yayin da zabe ke kara matsowa, jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta fatattaki ɗan takarar mataimakin gwamna da wasu shugabanninta a jihar Katsina kan cin amana.
A rahoton nan, za a ji wasu daga cikin gwamnonin jihohi sun soma shirye-shiryen shiga kotu da Ministan shari’a, Abubakar Malami da Gwamnan CBN, Godwin Emefiele.
Wasu 'yan daba sun yi ruwan duwatsu kan ayariɓ tawagar kamfen ɗan takarar gwamna karkashin inuwar Labour Party a jihar Kaduna, Jonathan Asake, sun jikkata 4.
Za a ji Sanata Shehu Sani ya fadi yadda ya taimakawa Musulmai a Giwa, Birnin Gwari, Jere, Rigasa da sauransu, ya ce 'Yan APC ba su yi komai ba sai yaudara.
Gwamnatin Kogi ta gargadi bankuna da daidaikun mutane wadanda basu karbar tsaffin kudi cewa zasu iya fuskantar hukunci domin hakan saba umurnin kotun koli ne.
Abu Namu Maganin a Kwabe Mu: Gbajabiamila Shugaban Malisar Dokoki Tsohon Bulailiya ne ya Kere Sa'a A Jerin Wadanda Zasu Iya Zamtowa Tinubu Shugaban Ma'aikata
Allah Ya Yiwa Shahrarren Dan Kwangila a Jihar Kano, Alhaji Sani Dahiru Yakasai, Rasuwa a ranar Alhamis, 9 ga watan Maris 2023 bayan doguwar jinya da yayi fama.
Masu zafi
Samu kari