Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, yayi kira ga babban bankin Najeriya (CBN) kan ya tabbatar kuɗi sun wadata domin rage raɗaɗin da ƴan Najeriya ke ciki.
Sarkin Gwandu a jihar Kebbi ya bayyana shawarinsa ga 'yan siyasa da sauran masu neman takara yayin da zaben gwamnoni ke tafe nan ba da jimawa ba cikin Maris.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto ya ce zai nunawa Malam Nasiru El-Rufai sauran dattawan da ake dasu a yankin tun da yace shi bai gansu ba. Ya yi masa kaca-kaca.
A zaben nan na 2023 akwai Malaman Musulunci da Fastocin Kirista da ke takara. A wadanda suka fito takara na mukamai akwai Sheikh Ibrahim Khalil a jihar Kano
Jam'iyyar PDP ta maida martani bayan sauya shekar Sakataren jam'iyya da wasu jiga-jigai, kakakin jam'iyyar ya ce hakan ba zai hana su bacci cikin jin dadi ba.
Ayo Fayose ya bada shawara Bola Tinubu ya rika dauko har ‘Yan adawa wajen raba mukamai. Tun da APC ta lashe zabe, jigon PDP ya fadi abin da Yarbawa suke bukata
Babban bankin Najeriya watau CBN ya bi umarnin Kotu, ya amince tsohon N500da N1000 su ci gaba da yawo hannun mutane har zuwa ranar 31 ga watan Disamba, 2023
Sakataren jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na ƙasa Samuel Anyanwu, ya zargi wasu ƙusoshin jam'iyyar da yiwa Atiku Abubakar zagon ƙasa a zaɓen sa ya wuce
'Yan takarar gwamna bakwai a jihar Legas, sun haƙura da takara sun koma bayan gwamnan jihar, Babajide Sanwo-Olu, na jam'iyyar APC mai neman tazarce a zaɓen.
Masu zafi
Samu kari