Latest
Kungiyar MURIC tayi kira ga hukumomin tsaron Nigeria cewa su gargadi Datti Baba-Ahmed, dan takarar mataimakin shugaban kasa na LP kan cewa kada a rantsar da BAT
Shugaban jam'iyyar Labour Party na kasa ya kore yuwuwar zababbun Sanatoci da mambobin majalisar wakilan tarayya na jam'iyyar su sauya sheƙa bayan rantsar da su.
Wasu munanan haduran mota a jihar Bauchi, sun janyo asarar rayuka da dama. Haduran motan wadanda suka auku a wurare daban-daban a jihar sun auku ne a makon nan.
Dan takarar gwamnan APC kuma mataimakin gwamnan jihar Kano daga karshe ya taya Abba Kabir Yusuf murnar nasarar zaben gwamnan jihar Kano yau Laraba, 29 ga wata
Kasar Turai ta Scotland ta yi sabon Firayinminista, wanda yake Musulmi na farko da ya taba rike wannan babban mukami a kasar da ke nahiyar Turawan Yammaci.
Gwamnatin Jihar Legas ta Fadi Dalilin da Yasa ta Cire Tallafin Kudin Motar Bas data sanya Kafin Zabe Zabe ya Wuce: Mun Cire Tallafin Kudin Motar Da Muka Sanya
Dan Chinan da ake zargi da kashe budurwarsa a jihar Kano ya amsa laifinsa, inda yace da kansa ya kashe Ummita yayin da ya farde ta da wuka ta mutu har lahira.
Bayan kaddamar da rijiyar haƙo ɗanyen mai a jiharsa, gwamna Abdullahi Sule, ya ve abinda ya fi masa daɗi shi ne yadda ya ga matasan sun samu aikin yi a wurin.
Rundunar sandan Najeriya ta jihar Ogun tace zata kama Habeeb Okikiola, fitaccen mawaki da aka fi sani da Portable a ranar Juma'a idan bai kai kansa caji ofis ba
Masu zafi
Samu kari