Latest
Mai girma Muhammadu Buhari ya kafa kwamitoci akalla 40 da suka yi aiki a kan harkoki da-dama. Aikin kwamitiocin Gwamnatin ya lakume fiye da N20bn a mulkin APC.
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa gwamnati mai ci ta samu koma baya lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya kwanta rashin lafiya tsawon watanni 8 a Landan.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai farkmaki kauyen Gangarbi da ke karamar hukumar Rogo a Jihar Kano, tare da sace wani dan fittacen kasuwa Alhaji Nasiru Na'ayya.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da kashe jami'inta guda ɗaya, da raunata wasu uku a wani mummunan harin yan bindiga a yankin Ikorodu, jihar Legas ranar Jumu'a.
Kungiyar SERAP da CJID za su yi shari’a da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan hirar da aka yi da Yusuf Datti Baba Ahmed ta jawowa Channels tarar N5m.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Talata zai bar babban birnin tarayya Abuja zuwa Saudiyya don ziyarar aiki na kwana takwas tare da yin aikin Umrah
Sanatan PDP daga jihar Ebonyi da ke kudu maso gabashin Najeriya, ya bayyana cew aba bu wani abun ta da jijiyoyin wuya dan Atiku ya sha kashi a hannun Tinubu.
A rahoton da muka samo, an bayyana wasu gwamnoni takwas da ka iya zama ministoci a mulkin Bola Ahmad Tinubu da za a fara a nan ba da jimawa ba a kasar nan.
Wani saurayi ɗan Najeriya ya bayyana wa duniya hotunan budurwasa kana ya garhaɗi sauran samari yan uwansa da su guje wa kulata domin zai ɗauki mataki mai zafi.
Masu zafi
Samu kari