Latest
Za a ji Farfesa Itse Sagay ya ce a kaf tarihin Najeriya, ba a taba yin wani zaben da ya fi wna 2023, ya ce abin da ya taimaki Bola Tinubu shi ne yana da tsari.
Bayanai sun nuna ‘Yan majalisa 1, 253 za su tashi da kusan Naira biliyan 49 daga cikin baitul-mali kafin wa’adin na su ya kare a matsayin albashi da alawus.
Bola Tinubu zai yi shari’a da Jam’iyyu, ana tuhumar APC da magudi a Jihohi. A halin yanzu Jam’iyyun da suka yi karar APC kan zargin magudin zabe a 2023 sun karu
Wata majiya a sansanin Bola Ahmed Tinubu, ta ce zababben shugaban kasar na Najeriya ya soke tafiyar da zai yi zuwa Landan da kasar Saudiya daga birnin Paris.
Matthew Bishop Kuka, Bishop din Katolika na Sokoto, ya yi addu'a Allah ya yi wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari jagora a yayin da ya ke daf da kammala wa'adinsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan Sheikh Ibrahim Ibn Saleh al-Hussaini, shugaban kwamitin Fatwa na kwamitin koli na addinin musulunci.
Mahukunta a jami'ar UNICAL sun sa dokar hana sanya wasu na'uikan tufafi na 'rashin da'a', jami'ar ta shawarci daliban suyi koyi da shiga irin na shugaban UNICAL
An samu hargitsi a wajen wani bikin aure da ya gudana a Lagas yayin da gobara ta tashi. Yan bikin suna ta gudun tsira yayin da gobarar ta lakume kayan alatu.
Wani mutumi ya baje kolin gidan da ya kerawa kansa a TikTok kuma bidiyon ya yadu. Mutumin da ya gaji da biyan haya ya sha ruwan yabo da jinjina a wajen jama'a.
Masu zafi
Samu kari