Latest
Dazu ne aka ji Lai Mohammed yana bayanin abin da ya jawo shugaban kasa ya kauracewa hatsaniyar da aka shiga a zaben jihar Adamawa da aka kammala a jiyan nan.
Wata lauyar Najeriya ta bayyana abubuwan da take yi a gidan aurenta. Ta ce tana gyaran gida sannan ta wanke kayan mijinta a kullun kwanan duniya.Ta fadi dalili.
Wani gini ya danne leburerin da ke aiki a wurin a birnin tarayya Abuja ranar Laraba kuma ana tsammanin wasu mutum biyu daga cikin ma'aikata sun rasa rayuwarsu.
Kotu ta dawo da tsohon Darektan da Shugaba Buhari kora daga Kamfanin NNPCL. Wata kotun da ke zama a Abuja ta ce a maida shi, a biya shi kudinsa da yake bi.
Rikici tsakanin Dino Melaye da Gwamna Nyesom Wike ya dauki sabon salo yayin da tsohon sanatan ya bayyana yadda Patience Jonathan ta taimaki Wike ya zama gwamna.
Farfesa Pantami ya kai ziyara ga Alhaji Aminu Dantata domin jajanta masa kan rasuwar matarsa Hajiya Rabi da ta rasu a Saudiyya. Ya yi addu'ar Allah ya jikanta.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya roki rundunar yan sanda ta gudanar da bincike kan ruɗanin da ya faru yayin cikon zaben gwamna a Adamawa.
Wani bidiyo na ma’aurata suna shan soyayya a gaban gidan laka ya yadu a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Masoyan na ta sharholiyarsu a tsakaninsu.
Bayan kammala babban zaɓen 2023 ranar 15 ga watan Afrilu, tuni rige-rige da fafatukar neman muƙamai ta balle a jam'iyyar APC mai mulki da babbar mai adawa PDP.
Masu zafi
Samu kari