Latest
Shugaban kungiyar Izala, Limaman babban masallacin Abuja da Aso Rock, da Alhaji Aminu Ado Bayero da Alhaji Nasiru Ado Bayero sun sha ruwa da shugaban kasa jiya
Rahotanni sun tabbatar yau Laraba hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta miƙa wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, satifiket ɗin lashe zaɓe.
Wani matashi dan Najeriya a yankin Arewa ya bayyana aniyarsa ta yin tattaki daga jiharsu zuwa Abuja domin ganin an rantsa da Bola Ahmad Tinubu gaban idonsa.
Wata budurwa ta sa mutane tofa albarkacin bakunansu bayan ta ce duk saurayin da zai yi soyayya da ita dole ya kasance da miliyan 2 a asusunsa kafin ya furta.
Gwamnatin tarayya ta fitar da N45bn, ta rabawa wasu daga cikin Gwamnonin jihohi. Ana maganar birnin Abuja da jihohi kusan 30 ne suka amfana da tsarin NG-Cares.
Matashin dan majalisar da ya lashe zaɓen ɗan majalisa a Sokoto, Bashir Usman Gorau, ya ce daga noman da yake yi ne ya samu ya haɗa kuɗin kamfe domin zaɓe..
A wani jawabi da ta fitar bayan an ji Ahmadu Umaru Fintiri ya ci zabe, Aishatu Dahiru (Binani) ta ce maganar bada cin hanci saboda ta iya lashe zabe karya ne.
Wata mata, Karimatu Nuhu, ta yi karar 'mijinta' mai suna Musa Falalu, a kotun shari'ar musulunci da ke Rigasa a Kaduna kan zargin ya ki tafiya da ita Saudiyya.
Wani sanannen malamin addini a jihar Bauchi, Dr Idris Abdulaziz, ya caccaki kwamishinan INEC na jihar Adamawa, Hudu Yunusa Ari, inda yace ya kunya mutan Bauchi.
Masu zafi
Samu kari