Latest
Gwamnan Anambra, Farfesa Charles Soludo, ya yi barazanar zare wani abu daga cikin albashin ma'aikata, waɗanda ba su zuwa wurin aiki saboda dokar zaman gida.
Peter Obi ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP), ya musanta cewa ya sanya labule da Bola Tinubu. Obi ya ce labarin ƙanzon kurege ne kawai.
Tsohon kwamishinan hukumar zabe mai zaman kanta reshen jihar Adamawa, Barista Hudu Yunusa Ari, ya musanta zargin karban na goro domin ayyana Aishatu Binani.
Ministan Kwadagon Najeriya, Chris Ngige ya bayyana a fili cewa albashinsa duk wata N942,000 ne kuma babu wani alawus da ya ke samu bayan hakan bayan cire haraji
Muhammadu Buhari ya nuna Gwamnati a shirye ta ke wajen ganin ta rage talauci tare da samar da hanyar wanzar da adalci, da kawo cigaba mai dorewa ga ma’ikata.
Tsohon ministan Niger Delta kuma zaɓabɓen sanata, Godswill Akpabio, ya gana da shugaba Buhari. Sanatan ya gaya masa aniyar sa ta son zama shugaban majalisa.
An hana shigo da Indomie, sai an duba ko yana jawo ciwon kansa kamar yadda ake ryawa. Shugabar Hukumar NAFDAC ta kasa, Farfesa Mojisola Adeyeye ta shaida haka.
Gwamnan Edo ya ce a yanzu ya zama dole gwamnatin Najeriya ta daina biyan tallafin man fetur, idan ba haka ba, Godwin Obaseki ya ce ma’aikaci ba zai samu albashi
Ganin Muhammadu Buhari ya dare kan mulki a Mayun 2015, saura ‘yan kwanaki ya bar ofis, Femi Adesina ya fitar da takarda kunshe da cigaba da aka kawo a shekaru 8
Masu zafi
Samu kari