Latest
Ganduje ya yi martani mai zafi ga Kwankwaso game da kafa sabbin masarautun jihar Kano da a halin yanzu suke guda biyar sabanin daya da aka sani a shekarun baya.
Ya zuwa yanzu, jam'iyyun siyasa na ci gaba da musayar yawu game da sakamakon zaben shugaban kasan da aka gudanar a wannan shekarar, LP ta yi martani game dashi.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar All Progressives Congress (APC), a jihar Bauchi, Abubakar Baba Sadique, na sa ran ƙwato nasarar sa a gaban kotun ƙararrakin zaɓe.
Wasu jami’an gwamnatin tarayya sun yi karar Nasir El-Rufai a kotu saboda ya rusa sashen makarantar FGC Malali, zai fallasa dalibai da malamai ga rashin tsaro.
Hukumar shiya jarrabawar UTME ta JAMB ta bayyana cewa, za ta saki sakamakon jarrabawar UTME da aka rubuta a makon da ya gabata cikin watan Afrilun wannan 2023.
Wasu limaman ɗariƙar katolika a jihar Delta sun ga ta kan su bayan an yonawon gaba da su cikin tsakar dare. Malaman addinin suna cikin tafiya ne a lokacin..
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bata gamsu da cewa, Tinubu ne ya lashe zaben shugaban kasa ba, ta ce Atiku ne ya ci zabe kuma kowa Najeriya ya san hakan a fili.
Babban bankin Najeriya (CBN), ya fito fili ya yi fatali da batun janhe sabbin takardun kuɗi daga hannun mutane. CBN ya ce baya da wani shiri makamancin hakan.
Za a ji watan jiya ne ‘Dan Najeriya ya zama Mutum #3 da ya fi kowa kudi a Afrika. Shugaban kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu yana gaban Nicky Oppenheimer a yau.
Masu zafi
Samu kari