Latest
Kwanaki kadan da mika mulki ga shugaba Bola Ahmed Tinubu, jigo a jam'iyyar APC, Salihu Muhammed Lukman ya soki gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya yi Allah wadai da tsohon sanata mai wakiltan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, kan shaguben da ya yi wa mahaifinsa.
Jirgin alhazan Jigawa ya tsallake rijiya da baya inda ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Mallam Aminu Kano bayan injin dinsa ya samu matsala a sama.
Rahotanni sun nuna cewa wani ɗan tsaiko da aka gamu da shi zai kawo jinkirin biyan ma'aikatan gwamnatin tarayya da jami'an tsaro albashinsu na watan Mayu, 2023.
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta maka Gwamnatin Tarayya a kotun masana'antu bisa zargin nuna wariya yayin biyan albashi da kuma rashin adalci ga mambobinta.
Ganawar da aka yi tsakanin gwamnatin Najeriya da kungiyar kwadago kan batun janye tallafin mai ta tashi baran-baran ba tare da an cimma wata matsaya guda ba.
Kwana 3 da zamansa Gwamna, Simi Fubara ya fitar da Kwamishinoni da zai fara aiki da su. Fubara ya zabi wasu Kwamishinoni, kuma har ya rantsar da su a yau dinnan
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya da takwaransa na kungiyar kasuwanci na kasa (TUC) suna cikin wata ganawa mai muhimmanci da gwamnatin tarayya a Abuja.
Kwanaki kaɗan bayan rantsar da sabon gwamna a Zamfara, mahara sun halaka shugaban rundunar 'yan sa'kai a yankin ƙaramar hukumar Maru da ke jihar tare da wasu.
Masu zafi
Samu kari