Latest
Gwamnan jihar Zamfara, Lawal Dauda, ya bayyana yadda tsohuwar gwamnatin Matawalle ta siyo manyan motoci na alfarma na biliyan N2.79bn amma ko ɗaya bai bari ba.
Wani matumi ya ba da labarin yadda mahaifinsa ya mutu bayan ya kashe wata kaguwa a gidansu. Mahaifinsa ya sha gargadinsa da kada ya kashe duk wani abu mai rai.
Tsohon gwamnan jihar Ribas wanda ya sauka ranar Litinin da ta shige, Nyesom Wike, ya ce ko kaɗan bai fara tunanin sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC ba.
Tsohuwar ministar harkokin mata, Pauline Tallen, ta fito fili ta yi magana kan zargin karkatar da N2bn. Tallen tace ba cafke ta EFCC ta yi ba, ita ta kai kanta
Babbar kotu a jihar Benue ta kori dakataccen shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, daga jam'iyyar. Kotun ta kore shi ne bisa kasa biyan kuɗin jam'iyya.
A ranar Juma'a, 2 ga watan Yuni, Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da ginin babban Masallacin Juma'a na majalisar dokokin tarayya.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya caccaki shugaban kasa Bola Tinubu kan cire tallafin mai ta wannan yanayi nasa.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da Dagaci, ɗan gidan sarauta da wani mutum ɗaya a kauyen Ketti da ke birnin tarayya Abuja, sun nemi kuɗin fansa.
Wani almajiri ya baƙunci lahira bayan ya nutse cikin wani kududdufi a jihar Kano. Santsi ne ya kwashi almajirin ya faɗa cikin ruwan lokacin da ya ke wanke jiki.
Masu zafi
Samu kari