Latest
A wani faifan bidiyo da ya karade kafar sada zumunta ta zamani an gano wasu ma'aurata kuma makwabta da suka yi musanyan matansu saboda suna zargin neman junansu
Dakarun sojoji na rundunar Operation Hadin Kai tare da haɗin guiwar ƴan sakai sun halaka ƴa'addan ISWAP 11 a jihar Borno, a wani farmaki da suka kai maɓoyarsu.
Wasu sun fara zanga-zanga a harabar majalisar jihar Nasarawa saboda zargin kakaba musu shugabannin da basa so kuma mutane ba sani ba, sun bayyana wanda suke so.
Wata mata mai suna Rina ta fashe da kuka bayan ganin yadda yarta ta kasance, ta ce ko wane wata ta na turo kudade don a kula da ita, ta yi mamakin ganinshi haka
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, ta yi watsi da karar da wasu mazauna Abuja biyar suka shigar na neman hana rantsar da Tinubu matsayin shugaban kasa.
Bayan gwamna Yahaya Bello ya rushe majalisar dokokin Kogi tare da rantsar da sabuwa, mambobi sun zabi Yusuf Umar a matsayin sabon kakakin majalisar yau Talata.
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar Labour Party, Peter Obi na kalubalantar sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta fitar a zab.
Rikicin shugabanci ya ɓarke a majalisar dokokin jihar Nasarawa bayan zaɓar kakakin majalisa har guda biyu. Tsohon kakakin majalisar da wani daban ke ta fafatawa
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ta fito ta yi martani kan zargin siyar da kadarorin gwamnati da tsohon gwamnan jihar, Ganduje ya yi.
Masu zafi
Samu kari