Latest
Shugaban kungiyar George Uboh Whistleblowers Network (GUWN) ya shafe kwanaki fiye da 100 a daure, a cewarsa laifinsa shi ne neman tona asirin Godwin Emefiele.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi magana kan marawa dan takarar da shugaban kasa Bola Tinubu ke so don darewa kujerar shugaban majalisar dattawa ta 10.
Za a ji wata kungiyar nan ta International Society for Civil Liberties and Rule of Law ta na so a kama Malam Nasir El-Rufai makonni 2 bayan ya sauka daga mulki.
Kwamitin shari'a ya fito ya kare tsohon gwamnan jihar Kaduna El-Rufai daga sukar da Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN, ta masa game da tikitin muslmi-muslim.
Wata matar aure ta bayyana halin tsaka mai wuya da ta samu kanta a ciki yanzu. Tace ƴaƴanta 4 surikinta ne mahaifin su kuma mijinta bai sani ba. Ta rasa abin yi
Wani dan kasuwa mai suna @olakanmiegolddeni ya ba da cigiyar tsohon dutsen guga akan kudi N4.6m duk wanda ya nemo, sai dai ya ce dutsen mai kuran karfe ya ke so
Gwamnatin jihar Plateua ta tabbatar da yin garkuwa da wani mai sarautar gargajiya da 'yan bindiga suka yi da ke karamar hukumar Bokkos da ke jihar Plateau.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya rattaɓa hannu kan kudirin bai wa daliban Najeriya rancen kuɗi ba bu kuɗin ruwa a ciki, mako biyu bayan hawa mulki.
Wasu mambobin jam'iyyar All Progressive Congress, APC, sun riga mu gidan gaskiya sakamakon hatsarin mota da ya ritsa da su a hanyarsu ta zuwa Abuja daga Imo.
Masu zafi
Samu kari