Latest
Wata kyakkyawar soja, Miracle Guzeh da ta dora wani bidiyo a shafinta na Tiktok, ta janyo cece-kuce. A cikin gajeren faifan bidiyon, ta bayyana cewa kwananta 3.
Rahotanni sun tabbatar da dangantaka na ƙara tsami a tsakanin gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu da mataimakinsa Orimisan Aiyedatiwa kan ragamar mulkin jihar.
Kungiyar goyon bayan APC ta gargadi gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, a kan lalata tarihin da magajinsa, Abdullahi Umar Ganduje ya bari da sunan rusau a jihar.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radd'a, ya kwace wasu filayen da ake zargin jami'an tsohuwar gwamnati sun raba wa mutanen jihar ba bisa ka'ida ba.
Labarin dimokuraɗiyyar Najeriya ba zai cika ba in ba a Sanya batun ranar 12 ga watan Yunin 1993 a ciki ba. Rana ce da 'yan Najeriya suka nuna borensu ga mulkin.
Tsohon dan majalisar tarayya, Shehu Sani ya tuna da ranar damokradiyya, ya saki jerin sunayen yan arewa da suka kasance cikin fafutukar tabbatar da June 12.
Wannan mummunan al'amari ya afku a Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Yuni inda aka gano gawar wasu mata da miji kwance dumu-dumu cikin aman jini a gidansu.
Rundunar sojin Opreation Hadin Kai ta yi nasarar kama matasa 'yan kungiyar Marlian 15 da ake zargi da kai hari kan mutane da kuma kwace musu wayoyi a yankunan.
Za a ji Godwin Emefiele ya shiga uku, DSS sun karbe takardunsa domin hana shi tserewa. Har yanzu Gwamnan bankin CBN da aka dakatar ya na hannun jami’an tsaro.
Masu zafi
Samu kari