Latest
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Sakata Godswill Akpabio, mai goyon bayansa ne tun kafin ya zama gwamnan jihar Ribas a 2014 da 2015.
Wasu daga cikin sabbin gwamnonin da aka rantsar sun ɗauki wasu muhimman matakai a jihohinsu waɗanda suka haɗa da yin rusau, korar naɗe-naɗe gwamnatocin baya.
Salamat Suleiman, wacce ba ta wuce watanni 2 da aure ba ya nemi saki a Kotu bisa hujjar cewa ruwan kwayar halittar Angonta a tsinke yake. Kotu ta basu shawara.
Sarkin Musulmin Najeriya ya sanar da ranar Laraba, 28 ga watan Yuni a matsayin ranar babbar sallar shekarar 2023. Hakan na nuni da cewa za a samu hutun kwanaki.
Rundunar 'yan sandan jihar Lagos ta yi nasarar kwamushe wani mai gadi a jihar bayan ya hada baki da wani matashi suka yi fashi a gidan da yake aiki a Ikoyi.
An shawarci hukumar zabe ta kasa wato INEC, da ta yi wasu gyararraki gabanin zaben jihohin Kogi, Imo da Bayelsa da ke tafe. Wani jigo a jam'iyyar NNPP reshen.
Shugaban jam'iyyar APC na jihar Osun, Tajudeen Lawal, ya bayyana cewa babu ɗaga ƙafa kan ƴaƴan jam'iyyar da suka ci dunduniyarta a lokacin zaɓen da ya gabata.
Wasu yan bindiga guda 2 sun sheka barzahu yayin da suka kutsa kai cikin sansanin yan banga da tunanin suna bacci a yankin karamar hukumar Ihiala, jihar Anambra.
Shugaban Hukumar EFCC da aka dakatar a makon da ta gabata, Abdulrasheed Bawa ya bayyana cewa masu laifi ne kadai ke tsoron amsa gayyatar hukumar idan an kira su
Masu zafi
Samu kari