Latest
wani bincike da wata mujalla a kasar birtaniya take gudanarwa ya bayyana jami'oin Nigeria guda goma a cikin wasu jami'oi da suke a matsayi na sama-sama a list
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya biya ma'aikatan jihar albashinsu bayan shafe watanni 7 ba tare da an basu ko sisi ba. Gwamnan ya sha alwashin biyan.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranakun hutun babbar sallah ta shekarar bana. Ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni, da ranar Alhamis, 29 ga Yuni a matsayin.
Mukaddashin sifetan yan sanda na ƙasa, IGP Olukayode Egbetokun, na ganawa yanzu ɗa haƙa da kwamandojin Police Mobile Force 79 a hedkwatar yan sanda dake Abuja.
Rundunar sojojin Najeriya ta tabbatar da gano wani sansani da ake haihuwar jarirai ba bisa ka'ida ba da kuma safarar mutane a jihar Adamawa da ke Najeriya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya dakatar da albashin ma'aikata sama da 10,000, waɗanda tsohon gwamna Badullahi Ganduje ya ɗauka.
Wani jami'in ɗan sanda ya shiga hannun hukuma bayan ya yi yunƙurin halaka abokin aikins a jihar Kaduna. Ɗan sandan dai ya shaƙe abokin aikin nasa ne da igiya.
Yan sanda da taimakon mutanen gari sun samu nasarar tsamo gawarwakin ɗaliban ABU da wani ɗalibi ɗaya a ruwa kwana biyu bayan haɗarin jirgin ruwa a Kalaba .
Hukumar samar da wutar lantarki ta Abuja (AEDC) ta karyata rade-radin da ake yadawa cewa tana shirin kara kudin wuta a watan Yuli mai kamawa saboda sauye-sauye.
Masu zafi
Samu kari