Latest
Babban Basaraken Benin, Oba, mai martaba Ewuare II ya buƙaci ɗaukacin 'yan Najeriya su goyi bayan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu domin aiki ya zo ya zuba.
Wani shaida da PDP ta gabatar a gaban Kotun sauraron ƙarar zaben gwamnan jihar Ogun mai zama a Abeokuta, ya gaza kare kansa kan ikiratinsa cewa shi wakili ne.
Hukumar shari'a ta kasa (NJC) ta amince da naɗin dan CJN da wasu alkalai sama 20 a matsayin alƙalan babbar Kotun tarayya a taro karo na 105 da ya gudana a Abuja
Wata kyakkyawar budurwa ta garzaya Twitter domin nunawa mutane wani karamin gida da ta ginawa kanta a shekaru 19, kuma hotunan ya haddasa cece-kuce a dandalin.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun yi ajalin wani dan kasuwa mai suna Chinonso Ugwu a kauyen Balele da ke karamar hukumar Ningi a jihar Bauchi.
Fitacciyar jarumar nan ta masana'antar shirya finafinan Hausa wato Kannywood mai suna Maimunatu Abubakar, wacce aka fi sani da Momee Gombe ta bayyana cewa.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zai tafi birnin Nairobi da ke kasar Kenya domin halartan taron tsakiyar shekara na gamayyar kungiyoyin hadin kan Afirka.
Babbar kotun tarayya mai zamanta a birnin tarayya Abuja ta ɗage sauraron ƙarar gwamnatin jihar Kano da Alhassan Ado Doguwa bisa zargin kisan kai da ake masa.
Tsohon sanatan Kaduna ya yi martani kan tallafin N8,000 da Tinubu zai bayar inda ya ce kafin 'yan Najeriya su karbi kudin ya kamata su yi addu'a don kariya.
Masu zafi
Samu kari