Latest
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta bayyana cewa jihohin Arewacin Najeriya sun fi shiga matsi tun bayan cire tallafin mai da Shugaba Bola Tinubu ya yi a kasar.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya caccaki jami'an tsaro na farin kaya (DSS) kan abinda ya faru tsakaninsu da jami'an Hukumar gidajen gyaran hali.
Tun bayan yada wani faifan bidiyo da Davido ya yi, ake ta cece-kuce akai inda mutane musamman 'yan Arewacin Najeriya ke korafi akai da neman ya goge bidiyon.
Bidiyon wata mata yar Najeriya ya yadu sosai a soshiyal midiya bayan ta haifi kyawawan yara yan uku. Matar ta fara haihuwar yara yan biyu a haihuwar na fari.
Wani fitaccen Malamin coci a jihar Legas, Prophet Elijah Bamidele, ya bayyana cewa duk ɓaɓatun da ake na tsadar litar man fetur nan gaba zata sauko ta dawo N50.
Tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ya bayyana cewa ba batun neman minista ba ne ya kai shi wajen Tinubu. Ya ce labarin da ake yaɗawa kan hakan ba shi da.
Bakwai daga cikin jihohin Najeriya 36 sun samu kujerar minista fiye da guda daya a lokacin gwamnatin tsohon shugaban kasa. Muhammadu Buhari na biyu a 2019.
'Dan gwagwarmaya kuma mai sharhi kan harkokin siyasa, Dele Farotimi, ya ce baya tsammanin shugaban ƙasa zai naɗa Ministocin da zasu iya kawo sauyi a Najeriya.
Mataimakin shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) (Arewa maso yamma), Salihu Mohammed Lukman, ya yi murabus daga jam’iyyar a ran Laraba, 6 ga Yuli.
Masu zafi
Samu kari