Latest
Gwamnatin jihar Bauchi ɗauki matakin gaggawa bayan ɓullar cutar Mashaƙo a jihar wacce ta halaka ɗalibai biyu. Gwamnatin ta kulle makarantun da abun ya shafa.
Majalisar dattawan Najeriya ta amince da buƙatar shugaban ƙasa, A.Bola Ahmed Tinubu, ta naɗa mutane 10 a hukumar raya shiyyar arewa maso Gabashin Najeriya.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta sanar da kama wasu mata 2 da kuma maza 8 bisa zarginsu da hannu wajen halaka wani jami'in hukumar. Kwamishinan 'yan sandan.
Bidiyon wani mutum dan Najeriya da ya haddasa yar dirama a sansanin sojin sama ya bayyana. Mutumin ya roki sojoji da su harbe shi cewa yana son tafiya barzahu
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi rashin ɗaya daga cikin ƙusoshinta a jihar Delta. Cif Charles Obule ya yi bankwana da duniya a ranar Talaata.
Hadimin Davido, fitaccen mawaƙin kudancin Najeriya mai suna Israel Afeare, ya goge wani rubutu na neman afuwar Musulmin Najeriya kan wani guntun bidiyo da mai.
An rahoto cewa dakarun tsaron fadar shugaban kasa sun tsare Shugaban kasa Mohamed Bazoum na jumhuriyar Nijar bisa umurnin sojoji bayan tattaunawarsu ta wargaje.
Wata kyakkyawar baturiya mai shekara 38 a duniya ta bayyana cewa tana neman saurayin da zai so ta wanda za su yi aure domin zaman kadacin da take yi ya dame ta.
Kungiyar kwadugo ta ƙasa NLC ta ayyana cewa zata tsunduma yajin aiki a faɗin Najeriya nan da mako ɗaya idan gwamnati ba ta sauya tsarukan yaki da talaka ba.
Masu zafi
Samu kari