Latest
A ranar Alhamis, 27 ga watan Yuli ne aka yi rabon kwamitoci a Majalisar Wakilan Najeriya ta 10. Wasu daga cikin 'yan Majalisun sun yi nasarar dawowa kwamitocin.
Rahoton da ya iso mana na nuni da cewa Shugaba Tinubu ya shiga wata ganawa ta sirri da shugabannin matasan jam'iyyar APC a gidan gwamnati da ke Abuja. Hakan.
'Yar takara mace ɗaya tilo a inuwar APC, wacce ta hakura da takara kuma ta mara wa Bola Tinubu baya, ta shiga jerin ministocin da suka isa zauren majalisa.
An ƙaryata labarin da ke ta yawo a kafafen sada zumunta da ke nuni da cewa 'yan ta'adda sun harbe sanata mai wakiltar Abia ta Kudu, Enyinnaya Abaribe. Hadimin.
Dave Umahi, tsohon gwamɓan jihar Ebonyi kuma ɗaya daga cikin waɗanda Tinubu ya aika sunayensu zuwa majalisar dattawa, ya fara shirin sauka daga mukamin Sanata.
A karshe, Shugaba Tinubu ya mika sunayen ministoci ga majalisa kuma an bayyana su guda 28 yayin da ake tsammanin akwai sauran jerin sunayen da shugaban zai karo
Bayan tura jerin sunayen ministoci zuwa majalisar dattawan Najeriya, an gano sunaƴen jihohin asali na kowane ɗaya daga cikin mutane 28 da Bola Tinubu ya nada.
Mohammed Ali Pate ya shiga cikin jerin sunayen mutanen da Tinubu zai naɗa ministoci. A ranar Alhamis ne shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio.
Jami'an hukumar NDLEA sun yi kuskuren halaka wasu matasa da babu ruwansu biyu yayin da suka kai samame maɓoyar masu ta'amali da miyagun kwayoyi a jihar Legas.
Masu zafi
Samu kari