Latest
Tun ba yau ba, wani malamin addinin musulunci ya ce akwai yiwuwar a ga bayan Mohammed Bazoum. Shugaban ya fara nuna zai juyawa Faransa baya ta hanyar buga kudi.
A yau Alhamis 27 ga watan Yuli ne yan Najeriya ke fatan za su san ministocin Shugaba Bola Tinubu. Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawan ya iso majalisa.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya mika sunayen tsoffin gwamnoni 4 ga majalisar dattawa domin neman nada su a mukamin minista amma an rahoto cewa karin wasu 2 tafe.
Baya ga irinsu Nasir El-Rufai, ysohon Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya na cikin jerin Ministocin Bola Ahmed Tinubu da aka karanto a majalisar dattawa a yau.
Tsohon shugaban Niger, Mohamed Bazoum ya sha alwashin ci gaba da kare martabar dimukradiyya bayan sojoji sun kifar da gwamnatinsa a jiya Laraba a birnin Niamey.
Ƴan bindiga sun sake kai farmaki kan bayin Allah waɗanda basu ji ba basu gani ba a wasu ƙauyukan jihar Bauchi, inda suka salwantar da rayukan mutane masu yawa.
Wata yarinya da ta bar iyayenta don rayuwa da saurayinta a daji ta yi fice a soshiyal midiya. Wasu mutane da suka tausaya mata sun mata wasu yan tambayoyi.
Shahararriyar jarumar finafinan kudancin Najeriya, Eniola Badmus, ta nuna cikakken goyon bayanta ga cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi, inda ta ce.
Babbar kotun birnin tarayya Abuja mai zama a Maitama ta kori buƙatar da hukimar DSS ta shigar tana neman a bata damar ci gaba da tsare dakataccen gwamnan CBN.
Masu zafi
Samu kari