Latest
Gwamnan jihar Borno ya shirya tallafawa mabuƙata sama da mutum 1.8m a jihar Borno. Gwamnan ya ƙaddamar da sabon rabon tallafi wanda mabuƙata 1.8m za su amfana.
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da Kungiyar Kwadago, NLC, kan shirin kungiyar na shiga yajin aiki bayan cire tallafin man fetur a kasar da Tinubu ya yi.
A yanzu an dakatar da ci gaba da sauraron ƙarar kisan Ummita sakamakon Alkalin da ke jan ragamar ƙarar yana ɗaya daga cikin alkalan kotun sauraron karar zabe.
Sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun ya tura sako ga Kungiyar Kwadago ta kasa, NLC da TUC kan shirin su na yin zanga-zanga a gobe Laraba 2 ga watan Agusta.
Hukumar Kula da Asibitoci ta jihar Kano (HMB), ta sanar da korar manyan jami'an lafiyar asibitoci guda uku da ke jihar. Haka nan ta sanar da dakatar da likitoc.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya amince gwamnatinsa ta raba wa kowane ɗalibi N10,000 kyauta domin rage musj raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Duk da zuwan mulkin dimokuraɗiyya, kasashen Afrika da dama na ci gaba da fuskantar ƙalubale na mulkin soja. Ana yawaitar samun juyin mulki a cikin kasashen.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya yi hatsari a jihar Legas. Jirgin saman ya fado ne kan gine-gine a birnin na Legas a kusa da tashar jirgin sama ta Murtala.
Wanda aka fara da shi a ranar Talata shi ne Sanata David Umahi wanda ‘dan majalisar dattawa ne da yake shirin zama Sanata. Bayan nan an tantance Nasir El-Rufai
Masu zafi
Samu kari