Latest
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana abinda ya tsaya masa rai, kuma yake hana shi yin bacci dare da da rana. Ya ce kokarin ganin ya inganta rayuwar 'yan.
Mak bai wa shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, shawara kan harkokin tsaron kasa, Malam Nuhu Ribaɗu ya gana da gwamnonin kudu maso gabas a Abuja ranar Litinin.
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa albashin da ake bai wa 'yan majalisun ba ya Isarsu Wajen biyan buƙatun mutanen da suke.
Masu garkuwa sun hallaka wasu mutane biyu bayan sun kai musu kudin fansa a jihar Plateau, mutanen biyu sun gamu da ajalinsu yayin kokarin ceto 'yan uwansu.
Musulmi daya ne rak a Kwamishinonin da Gwamna Caleb Mutfwang ya nada a Filato, ana tunanin kiristoci ne fiye da 75% na kwamishinonin jihar Taraba da aka nada.
Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya sha alwashin rushe duk gidan da aka samu kayayyakin abinci da aka Sato daga rumbun ajiyar kayayyakin tallafi.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi nasarar tantance mutum 13 daga cikin jerin miniatoci 28 da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa a zaman ranar Litinin.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar zai halarci zaman kotu a yau Talata don gabatar da kara ta karshe kan zaben da ya gabata a Najeriya.
Wani alkalin kotu mai suna Semwogerere Ammaari Musa ya shiga hannu bayan kama shi ya na rubutawa budurwarsa jarabawa a Cibiyar Shari'a, LCD, da ke kasar Uganda.
Masu zafi
Samu kari