Latest
Hambararren shugaban jamhuriyar Nijar, Muhammed Bazoum, ya roki ƙasar Amurka da sauran kasashen duniya karsu bari juyin mulkin da aka masa ya kai ga nasara.
Gwamna Dakta Agbu Kefas na jihar Taraba ya samu sahalewar majalisar dokokin jihar na karɓo rance kuɗi daga bankuna huɗi, waɗanda suka kai Naira Biliyan N206bn.
Kungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen nahuyar firka ECOWAS karkashin shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, tana shirin ɗaukar matakai kan sojojin Nijar.
Gwamna Nasiru Idris na jihar Kebbi ya kafa tawagar wakilai da zasu tafi jamhuriyar Benin domin ceto matasan jiharsa su 10 da aka tsare bisa kuskure a Kotano.
Hankalin Sanatocin da su ka fito daga Arewa bai kwanta da shiga yaki a Nijar ba, su na ganin babu dalilin ayi amfani da karfin tuwo idan akwai damar ayi sulhu
Wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun halaka manomi tare da sace wasu mutane guda bakwai a ƙaramar hukumar Birnin Gwari da ke.
Wani mutum dan kasar Uganda ya sake matansa guda uku a rana daya kan cin amana bayan ya rasa aikinsa, ya koma taimakon marasa karfi a al'umma musamman yara.
Ismail Hashim Abubakar dalibin ilmi ne da ya yi digiri a kasar waje. Abin da wannan Bawan Allah ya maida hankali kan wajen bincikensa shi ne Ja’far Mahmud Adam.
Wata kungiya ta Shugabannin NNPP ta jefi Rabiu Musa Kwankwaso da zargin laifuffuka iri-iri. Shugabannin NNPP sun huro wuta, sun bukaci Kwankwaso ya bar Jam’iyya
Masu zafi
Samu kari