Latest
A lokacin da aka aka cire sunan Maryam Shetty, tsohon Gwamna Bello Matawalle zai iya rike kujerar Minista a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, hakan ya jawo suka.
Shugaba Bola Tinubu ya maye gurbin daya cikin mutanen da ya zaba don nada wa minista, Maryam Shetty, ya kuma zabi wasu sabbi biyu, cikinsu har da Festus Keyam0
Shugaban cocin Throne of Power Ministry, Prophet Chibuzo Nkemakolam ya ce Allah ya nuna masa cewa Shugaba Bola Tinubu zai jagoranci Najeriya har zuwa 2031.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan Maryam Shetty da Dakta Mariya Mahmoud Bunkure a mukamin ministoci daga Kano a yau Juma'a 4 ga watan Agusta bayan saka sunanta
Maryam Shetty, ɗaya daga cikin ministocin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya naɗa daga cikin jihar Kano, ta samu labarin sauya sunanta bayan ta je majalisa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci sanatoci kan abinda ya kamata su yi game da buƙatar da Tinubu ya aika musu ta batun tura soji.
Wani mutum ya kashe zunzurutun kudi har naira miliyan 10.7 domin siyan rigar kare da zai sa shi komawa tamkar karen gaske. Bidiyo ya hasko shi yana tafiya.
Maryam Shettima wacce aka fi sani da Maryam Shetty ta nuna godiya ga shugaban ƙasa bayan ya yanke shawarar cire sunanta daga cikin jerin ministocin da ya naɗa.
Shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Haliru Zakari Jikantoro, ya yi murabus daga kan kujerarsa. Bai bayyana dalilinsa na yin murabus din ba.
Masu zafi
Samu kari