Latest
Farfesa Tahir Mamman ya taba zama malamin Sanata Kaka Shehu Lawan a jami’ar UNIMAID. Tsohon dalibinsa ne wanda ya taimaka masa wajen ganin ya zama Minista.
A sakamakon mukami da karin wahala da aka ba Hon. Hajara Wanka ta jefa kafa daya a cikin ofishin Kwamishina a jihar Bauchi, ta bar Majalisar NWC a PDP a .Bauchi
A ranar Laraba, 9 ga watan Agusta, 2023, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi wata muhimmiyar ganawa da mambobin majalisar koli ta shari’a a Najeriya a Villa.
Doyin Okupe, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bukaci majalisar dattawa da ta sake duba matsayinta kan tsohon gwamna Nasir El-Rufai.
Wata budurwa mai hannu ɗaya ta yaɗu a TikTok bayan ta sanya bidiyonta domin nuna kyawunta. Mutane da dama sun yaba sosai da kyawun da budurwar take da shi.
Majalisar koli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya ta yi watsi da takunkumin da kungiyar ECOWAS ta kakabawa Nijar bayan juyin mulkin ranar 26 ga Yuli.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya zargi Gwamna Dauda Lawal kan rashin tabuka komai a kan harkar tsaro, ya ce ba ya neman shawarar magabatansa.
Fitaccen daɗadden jarumi a masana'antar Kannywood, Abdullahi Shuaibu wanda aka fi sani da Abdullahi Karkuzu, ya nemi taimakon al'ummar Najeriya biyo bayan.
Hambararren shugaban kasar Nijar, Mohamed Bazoum ya bayyana irin halin da ya tsinci kansa a ciki bayan juyin mulki, ya ce babu magani sai busasshiyar shinkafa.
Masu zafi
Samu kari