Latest
Hukumar Kidaya ta Kasa ta bayyana cewa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu take jira domin fara aiwatar da aikin ƙidayar jama'a da gidaje ta shekarar 2023.
Rigima ta barƙe tsakanin wani mutum ɗan Najeriya da mai zuba mai a gidan siyar da man fetur bayan ta yi kuskuren cika masa tankin motarsa tatul da man fetur.
Gwamna Biodun Oyebanji na Ekiti ya sanar da shirin samar da motocin kyauta ga ma’aikata da dalibai, za kuma a dunga biyan alawus na wata ga wasu iyalai a jihar.
Kotun da ke zamanta a jihar Ogun ta daure ya da kanwa, Gbenga da Funmilayo Elegbede kan zargin satar man goge baki bayan sun fasa shago da satar wasu kaya.
Jigon jam'iyyar PDP Daniel Bwala, ya shawarci Tinubu da ECOWAS kan yadda za su ɓullowa lamarin sojojin jamhuriyar Nijar. Ya zayyano muhimmiman abubuwa guda 9.
Ƴan bindiga sun kai mummunan farmaki a wasu ƙauyuka guda uku na jihar Katsina inda suka yi awon gaba da mutane masu yawa da ba su san hawa ba su san sauka ba.
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta daure wata mata kan zargin cizon mai musu sulhu yayin da su ke fada, Alkalin kotun ya bukaci ta biya Naira dubu 500 na beli.
Wani matashi dan Najeriya ya bayyana cewa an biya shi zunzurutun kudi na miliyoyin naira bayan ya rikide ya koma tamkar wata mace a cikin wani bidiyon waka.
Malaman addinin musulunci a jihar Legas, sun koka kan yadda gwamnan jihar Sanwo-Olu, ya mayar da musulmai a jihar saniyar ware ta hanyar ƙin ba su kwamishinoni.
Masu zafi
Samu kari