Latest
Al'ummar garin Zaria ta jihar Kaduna sun shiga tashin hankali yayin da rufin babban masallacin garin ya ruguzo yayin da masallata ke tsaka da Sallar la'asar.
Wani dan Najeriya wanda ya kasance Musulmi daga jihar Adamawa ya fada tarkon son wata baturiya kirista daga Norway kuma sun yi aure duk da banbancin al’ada.
Akalla an kiyasta bashin da Najeriya ke bin Jamhuriyar Nijar fiye da Naira biliyan 4 na wutar lantarki kadai bayan kasar ta sayi fiye da kashi 60 na wutar.
Rahotanni na nuni da cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga Najeriya zuwa waje jim kaɗan bayan haƙura da zama ministan Tinubu.
Za a ji cewa Mataimakin shugaban majalisar wakilai a Najeriya, Hon. Ben Kalu ya roki shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kara yawan kujerun Ministocin kudu maso gabas
An tabbatar da cewa kowane sanata daga cikin sanatoci 109 na majalisar dattawa ya samu N2m a matsayin kuɗin hutu wanda ya fara a ranar Litinin har zuwa Satumba.
Ana shari’a da wani Hassan Umar a karamin kotu a Kano, bayan ya cinye mata dukiya wajen soyayya, matar ta ce wanda ya yi niyyar aurenta ya daina zuwa wurinta.
Watakila Nasir El-Rufai ba zai shiga cikin ministocin da Bola Tinubu zai yi aiki da su ba, ya fadawa shugaban kasa bai sha’awar kujera, abin ya fita daga ran sa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana a wani tsohon bidiyo cewa zai goyi bayan gwamnatin shugaba Bola Tinubu a matsayin mashawarci daga waje.
Masu zafi
Samu kari