Latest
Wani hadadden likita ya dauka hankali a soshiyal midiya bayan tsantsar kyawun da Allah ya yi masa ya zautar da yan mata. Sun nemi sanin a inda asibitinsa yake.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar kwamushe wasu 'yan Boko Haram guda biyu a karamar hukumar Konduga da ke jihar Borno bayan wani samame na bazata a jihar.
Kasar Amurka ta aike da muhimmin saƙo na gargaɗi ga sojojin da suka yi juyin mulki a jamhuriyar Nijar. Ta ce ta ɗora alhakin kula da lafiyar Mohamed Bazoum.
Gwamnatin jihar Ekiti ta dakatar da wani babban basarake mai suna Cif Gabriel Bodunde kan rashin biyayya da kuma wuce gona da iri kan matakin doka a jihar.
Tun bayan hambarar da Mohamed Bazoum da sojoji suka yi, kungiyar ECOWAS ke kai kawo don ganin ta magance matsalar, a karshe ta yanke shawarar yakar kasar Nijar.
Fitaccen mawaƙin nan na kudancin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya yi martani ga wani masoyinsa da ya jawo keke daga jihar Benue zuwa.
Kotun zaben majalisar dokoki na kasa da jiha wacce ke zama a Kano ta soke zaben mamba mai wakiltan mazabar Tarauni a majalisar dokokin tarayya, Mukhtar Yarima.
Kasashen kungiyar ECOWAS a karkashin jagorancin Bola Tinubu za su iya yakar Nija. Hajiya Naja’atu Muhammed ta ce an dauko batun yakin ne ganin ana shari’ar zabe
Labari ya bazu cewa sojojin juyin mulki na jamhuriyar Nijar sun sha alwashin halaka hamɓararren shugaban ƙasar Mohamed Bazoum muddun ƙungiyar ECOWAS ta yanke.
Masu zafi
Samu kari