Latest
Wata budurwa ƴar Najeriya ta samu kyautar maƙudan kuɗaɗe bayan ta yi wani halin kirki. Budurwar ta cika da farin ciki bayan an gwangwajeta da kyautar kuɗaɗen.
Aliko Dangote ya sake karbar matsayinsa na farko a teburin masu kudin Nahiyar Afirka bayan doke dan Afirka ta Kudu, Johann Rupert da kudi Dala biliyan 10.9.
Jami'an hukumar kwastam a jihar Ogun, sun yi nasarar kama buhunan shinkafa 'yar ƙasar waje da aka ɓoye harsasan bindiga da yawansu ya kai 1,245. Hukumar ta.
Litar man fetur ya na shirin sake tashi daga N620 zuwa N720 a gidajen man Najeriya. Tashin Dala zuwa kusan N950 a kasuwar canji zai shafi farashin gidajen mai.
Shugaba Tinubu na Najeriya kuma shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka Ta Yamma, ECOWAS, na duba yiwuwar tura sojoji zuwa Jamhuriyar Nijar.
Najeriya ta zama ƙasa ta uku a cikin jerin ƙasashen nahiyar Afirika da ake yin Turanci mai kyau. Haka kuma Najeriya ta zo ta 28 a jerin na ƙasashen duniya.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bayyana cewa shugaban jam'iyyar ta kasa, Abdullahi Ganduje ba zai hana Rabiu Kwankwaso shigowa jam'iyyar ba don ci gaba ake nema.
Wasu matasa matsafa sun yi ajalin wani Fasto mai suna Dada Itopa a cikin gonarsa bayan sun yi basaja cewa su leburori ne a jihar Ondo, sun sari matarsa da adda.
Rahotanni daga jihar Neja na nuni da cewa wani jirgin saman rundunar sojin sama na Najeriya ya yi hatsari a wani ƙauye jim kaɗan bayan tasowarsa da nufin zuwa.
Masu zafi
Samu kari