Latest
Wani matashi ya soke aurensa da wacce zai aura ana saura ƴan kwanaki kaɗan bikinsu bayan ta haƙiƙance cewa sai ya kashe N17m wajen shirya bikin kece raini.
Osita Okechukwu ya na ganin kuskure ne Bola Tinubu ya bar Nasir El-Rufai ya tafi a banza, ya ce ana bukatar mutum na dabam irinsa ya shawo kan matsalar lantarki
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bayyana wasu dalilai kwarara guda biyar da ke jawo juyin mulki a Nahiyar Afirka ta Yamma, daga cikinsu akwai matsalar tsaro
Hukumar ba da agajin gaggawa ta ƙasa (NEMA), ta fitar da bayanai dangane da ambaliyar ruwa a bana. Hukumar a cikin wani rahoto da ta fitar, ta ce jihohi 19 na.
Rundunar ƴan sanda ta samu nasarar cafke wani jami'in hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi (NDLEA), wanda ake zargi da safarar ƙwayoyi a jihar Legas.
Wasu 'yan bindiga sun yi ajalin wani mutum guda daya tare da sace wasu mutane bakwai ciki har da dan sarkin Bungudu da ke jihar Zamfara a safiyar yau Litinin.
Sojojin da suka hamɓarar da gwamnatin Shugaba Mohamed Bazoum za su tuhumi tsohon shugaban ƙasar a gaban kotu bisa zargin cin amanar ƙasa da ake yi a kansa.
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga jami'an 'yan sandan jihar da su ƙara ƙaimi wajen yaƙi da dabanci, fashi da makami da kuma masu ƙwacen waya.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi APC da Shugaba Tinubu da son yin amfani da rikicin juyin mulkin Nijar domim sanya dokar ta ɓaci a Najeriya.
Masu zafi
Samu kari