Latest
Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya koka game da halin tattalin arzikin da al’umma ta ke ciki. Dr. Gumi ya ce wasu ne ke zuga Bola Tinubu wajen gallazawa jama’a.
Wani lauya dan Najeriya, Abdulmalik, ya sha yabo a shafukan sada zumunta bayan ya gano masu wani gida da aka yi watsi da shi tsawon shekaru 30 a jihar Kaduna.
Mataimakin gwamnan jihar Neja, Mista Yakubu Garba, ya bayyana cewa a yanzu haka akwai mutane sama da 5,000 da ke gudun hijira a jihar sakamakon hare-haren.
Jagoran kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim El-Zakzaky ya bayyana cewa kasashen Faransa da Amurka ne ke rura wutar rikici tsakanin Najeriya da Nijar.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa a gwamnatin tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ne aka fi sace kuɗaɗen Najeriya da ke.
Gwamnatin shugaba Tinubu ta sanar da ware Naira biliyan 5 ga kowace jiha ciki har da babban birnin tarayya Abuja domin rage radadin cire tallafin man fetur.
Wani mai tukin adaidaita sahu ya loda tankunan ruwa guda 13 a saman kekensa sannan ya tuka ta a hanya mai gargada. Mutanen da suka gansa sun cike da mamaki.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta zargi gwamnatin jihar Kano da ba slƙalan kotun sauraron ƙararrakin zaɓen jihar cin hancin tsabar kuɗi har 10m.
An dauki bidiyon yadda ciki ya mayar da wata kyakkyawar budurwa da ta zata za ta kara kyau, ta kara baki, sannan ta yi zuru-zuru da ita kuma ta ja hankali.
Masu zafi
Samu kari