Latest
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana rashin tsaro a matsayin matsalar da ke kawo cikas ga rigakafin yara a Arewacin Najeriya, ya nemi hadin kai.
Za a ji wuraren aka yi sha mamaki a kan mukaman Ministocins. Muhammadu Badaru da Bello Mawalle ba su san ma’aikatarsu ba, Ministan ‘yan sanda bai da lafiya.
Hedkwatar tsaro na kasa ta bayyana a ranar Alhamis, 17 ga watan Agusta cewa an kashe jami’an sojoji 36 a jihar Neja. Manjo Janar Edward Buba ne ya bayyana haka.
Fadar shugaban kasa ta sanar da ayyukan da aka bai wa zababbun ministoci, kuma ga mamakin mutane da dama Nyesom Wike aka bai wa ministan babban birnin tarayya.
Uwargidan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu, ta janyo hankalin ƴan Najeriya da su tashi tsaye ba sai sun jira gwamnati ta yi musu komai ba a ƙasa.
Nyesom Wike da wasu ministocin Tinubu 3 ne aka bayyana cewa sun taɓa riƙe muƙamai a gwamnatocin baya. Mutanen sun riƙe muƙamai ne a lokacin Buhari da Jonathan.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya da ke zama a Maitama da ke Babban Birnin Tarayya Abuja.
Rikicin ƙabilanci ya ɓarke a tsakanin mayaƙan Boko Haram a jihar Borno. Mummunan rikicin ya sanya rayukan mayaƙan ƙungiyar ƴan ta'addan masu yawa sun salwanta.
Bayan rabawa gaba daya ministocin shugaban kasa Bola Tinubu ayyukan da za su yi, ya bayyana cewa shugaban Najeriyan ya yi watsi da shawarwarin Festus Keyamo.
Masu zafi
Samu kari