Latest
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a birnin Kanon Dabo, ta tasa ƙeyar wani magidanci zuwa gidan gyaran hali bisa laifin lakaɗawa tsohuwar matarsa duka.
Wata mata ta burge mutane bayan ta jawo 'yarta budurwa da ke makalkale da mijinta, matar ta bukarci 'yar ta sauko inda ta ke cewa ni ya kamata ya daga ba ke ba.
Ministan babban birnin tarayya Abuja a ranar Alhamis, 24 ga watan Agusta, ya bayar da umarnin a gaggauta cafke mamallakin benen da ya rufto a birnin Abuja.
Hukumar sojojin saman Najeriya za ta samu ƙarin manyan jiragen yaƙi waɗanda za ta riƙa yin amfani da su wajen ragargazar miyagun ƴan ta'adda a faɗin ƙasar nan
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Barista Nyesom Wike ya karyata rahotannin da ke ikirarin cewa yana shirin rushe gidaje 6,000 a fadin unguwanni 30 a Abuja.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya zargi Shugaba Putin na Rasha da hannu a cikin kisan shugaban sojin Wagner, Yevgeny Prigozhin a hadarin jirgin da ya faru.
Wani ɗan bindiga da aka ce tsohon jami'in tsaro ne da ya ajiye aiki, ya halaka aƙalla mutane uku tare da raunata ƙarin wasu shida a wani hari da ya kai wata.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sakin kudi naira miliyan 700 domin biya wa dalibai 7,000 yan asalin jihar da ke karatu a BUK kudin makaranta.
Nyesom Wike, ministan Abuja ya karyata rahotannin da ke yawo cewa ya siya wata motar Lexus LX 600, da ya kai naira miliyan 300 wanda harsashi bai ratsa ta.
Masu zafi
Samu kari