Latest
Wata mai POS ta sharbi kuka wiwi bayan wani kwastoma ya sace mata waya. Matashiyar ta koka cewa N500 kawai ya tura sannan ya ma dauki cincin da take siyarwa.
PHALGA sun hada-kai da ‘yan sanda wajen kama wasu da ake zargin ‘yan damfara ne. An cafke ‘Yan Yahoo-Yahoo din ne bayan an zarge su da birne wani yaro da rai.
Ƙasashen Algeria da Egypt sun nuna rashin amincewarsu kan amfani da ƙarfin soji domin dawo da dimokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar da kungiyar ECOWAS ke shirin yi.
Wani Fasto mai suna Meshack Aboh ya shawarci maza musamman Kiristoci da su auri mata fiye da daya saboda hakan na kara tsawon rai, ya ce yanzu haka matansa biyu
Injiniya Abubakar Momoh ya zama Sabon ministan Neja-Delta a Najeriya. Momoh ya bayyana Sanata Adams Oshiomhole a matsayin wanda ya kai sunansa zuwa Aso Rock.
Wani ginin bene ya rufto a birnin tarayya Abuja a yayin da ake tsaka da tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a daren ranar Laraba. Mutane da dama sun rasu.
Wanda ake tuhuma da laifi a kotu watau Mista Godwin Emefiele, ya amince ya sasanta da gwamnatin tarayya domin a yafe masa zargin da ke wuyansa na satar biliyoyi
A makon nan ne Jam’iyyar APC ta gudanar da zabe, an samu sababbin Shugabanni 6 da za su rike NWC, su taimakawa Abdullahi Ganduje bayan wasu sun bar mukamansu.
An dakatar da shugaban matasan jam’iyyar PDP a jihar Kwara sakamakon zargin da ya yi wa tsohon shugaban majalisar dattawa kuma gwamnan jihar, Bukola Saraki.
Masu zafi
Samu kari