Latest
Wata matashiyar budurwa ta fito da gaba daya kayanta da ke nuna tsaraici sannan ta cinna masu wuta. Ta ce a yanzu ta shiryu ta zama cikakkiyar Kirista ta gaske.
Matsala babba ta tunkaro ministar al'adu da fasaha ta shugaɓa Tinubu bayan hukumar ƴan yi wa ƙasa hidima (NƳSC) ta tabbatar cewa ba ta kammala bautar ƙasa ba.
A wani bidiyon da aka yada, an ga lokacin da wani zaki ya tsorata bayan ganin yadda aka jefa masa akuya. Jama'a sun shiga mamakin abin da ya faru da zakin.
Hukumar NEMA ta gano shirin kasar Kamaru na kokarin ballo ruwa daga cikin kasar zuwa Najeriya. Hakan zai shafi jihohin Najeriya da wasu yankunan kasar Kamaru.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta bayar da umurnin bai wa dakataccen shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa, damar ganin lauyoyi da yan uwansa.
Karuwai a jihar Kano sun bayyana cewa, akwai matsala a yanzu tun bayan cire tallafin man fetur. A cewarsu, yanzu haka ba sa samun kwastoma saboda tsabar fatara.
Yayin da kasa ke ci gaba da rushewa ta fannin tattalin arziki, an bayyana yadda Dangote ya sake samun zunzurtun ribar kudi a kamfaninsa na siminta a kwanan nan.
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya yi zargin cewa bayanan jami’ar jihar Chicago na shugaba Tinubu ya yi karo da abun da ya gabatar a 1999.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sjn sace mutum biyu a wani hari da suka kai a ƙaramar hukumar Zariya ta jihar Ƙaduna.
Masu zafi
Samu kari