Latest
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta umurci shugabannin makarantun gaba da sakandare a jihar da su rage kudaden makaranta da kaso 50.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da cewa ta samu nasarar damƙe wasu mutane sama da100 da ake zargin 'yan luwadi ne suna bikin auren jinsi a wani Otal a jihar Delta.
Tsohon shugaban hukumar NBS, Dakta Yemi Kale ya soki tsarin da aka bi na bayyana rahoton raguwar rashin aikin yi a kasar, ya ce babu hankali a cikin alkaluman.
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, ya bayyana cewa Najeriya na cikin gagarumar matsala a halin da ake ciki ta fuskar tattalin arziƙi da kuɗaɗen shiga.
Babbar kotun da ke jihar Kano ta haramtawa hukumomin yaki da cin hanci na EFCC da ICPC daga kama shugaban yaki da cin hanci na Kano, Muhuyi Magaji Rimingado.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya rushe ma'aikatan midiya da ke aiki a ofishin mataimakin gwamna, Philip Shaibu sabida halayyyar da suka nuna a wurin taro.
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ba da umarnin rufe kafatanin gidajen gala da ke jihar Gombe. Hakan ya biyo bayan korafe-korafen da jama'a suka.
Hukumar FCTA ta fitar da jawabi a game da wani gini da aka ruguza a birnin tarayya na Abuja. Ainihin wanda aka mallakawa filin, wani mutumi kurum ya kama gini.
Fasto David Oyedepo ya bayyana yadda Allah ya albarkaci cocinsa ya ke sauya jiragen sama kamar keken hawa, ya ce a yanzu haka ya na da jiragen sama akalla hudu.
Masu zafi
Samu kari