Latest
Bayan kammala bikin ranar Hausa ta duniya, yau kuma sai ga wasu matasa na bikin ranar Mahaukata ta duniya a jihar Kano abin da ya bai wa mutane da dama mamaki.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta zargi jam'iyyar APC a jihar Zamfara da ƙoƙarin ba da cin hanci ga ƴan majalisa su tsige gwamnan jihar Dauda Lawal.
Wani ango da amaryarsa sun shiga shauki inda suka kama sumbatar junansu a wajen bikinsu. Wani bidiyonsu ya yadu inda amaryar ta bade fuskar ango da kwalliyarta.
Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sake yin wasu sabbin muhimman naɗe-naɗe a gwamnatinsa. Mai magana da yawun shugaban cif Ajuri Ngelale ne ya sanar.
Hukumomi a kasar Indiya sun dauki matakin rufe makarantar da aka ci zarafin dalibi Musulmi wanda malamar makarantar ke umartan sauran dalibai kan dukan dalibin.
Fasto David Kingleo Elijah na cocin Glorious Mount of Possibility Church, ya bayyana yadda Peter Obi zai kunyata magoya bayansa ta hanyar janye ƙarar da yake yi
Jam'iyyar APC ta kara kawo ruɗani a fagen siysar Najeriya yayin da aka ga sunan tsohon gwamnan Ribas, Nyesom Wike, a kwamitin kamfen APC na jihar Bayelsa .
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya bayyana cewa yanzu haka gwamnatinsa na kan tattaunawa da 'yan bindiga domin ganin sun ajiye makamai saboda a samu.
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na jihar Kano, ya ƙaryata labarin dakatar da ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar, Rabiu Musa Kwankwaso.
Masu zafi
Samu kari