Latest
An samu asarar rayukan ƴan gudun hijira mutum shida bayan wani ginin da su ke aune a ciki ya rufto musu. Ginin dai ya rufto ne bayan an yi ruwan sama mai yawa.
Masana kimiyya sun gano tana mai tsayin inci uku da ranta a kwakwalwar wata mata yar Australia mai shekaru 62. Wannan ne karo na farko da ake ganin irin haka.
Majalisar naɗa sabon Sarki a masarautar Iseyin, ƙaramar hukumar Iseyin a jihar Oyo ta zabi Prince Olawale Oyebola a matsayin wanda zai gaji Sarki ranar Talata.
Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano ta daure wani mutum Usaini Hamisu shekara daya a gidan kaso kan zargin satar shanu da kudinsu ya kai Naira dubu 700.
Babbar kotun jihar Kano ta dakatar da hukumomin EFCC, CCB da ICPC da ga binciken shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafen jama'a da yaƙi da cin hanci ta jihar.
Gwamnatin Edo ya ce abin takaici da bakin ciki ne yadda Gwamnatin Tarayya ta ke so ta rufe al’umma baki a tsadar rayuwar da ake yi bayan cire tallafin fetur.
Wani mutumi ya fallasa wani wajen hakar zinare a wani kauye a jihar Zamfara. Ya ce haramtacce ne kuma mallakin wani tsohon gwamna, tsohon soja kuma sanata ne.
Rahotanni daga Kano na nuni da cewa an dakatar da Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso daga jam'iyyar NNPP mai alamar kayan marmari na tsawon watanni shida. Kwamitin.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya bada tallafin karatu na naira dubu 50,000 ga ɗalibai 628 da ke karatu a jami'ar BUK da ke Kano.
Masu zafi
Samu kari