Latest
Likitoci sun yi nasarar gano wani abun tiyata da aka bari a cikin wata mata lokacin da aka yi mata aikin haihuwa wata 18 da suka wuce. Girmansa ya kai faranti.
Jami'an rundunar yan sanda reshen jihar Kaduna sun samu nasarar kubutar da mutane 3 da yan bindiga suka yi garkuwa da su a karamar hukumar Zariya, jihar Ƙaduna.
Wani dan Najeriya ya siyawa iyalinsa mota don su dunga amfani da ita amma ya gano cewa tsohuwar motar bata da kyau ko kadan sannan kofofin basa son budewa.
Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) reshen jihar Kano, ta sanar da rufe ofisoshin gwamnati da wasu ƙarin muhimman wurare a faɗin jihar. Wannan mataki dai yana.
Tun bayan dawowar dimukradiyya a shekarar 1999 ake ta faman shari'a kan zabubbuka a Najeriya don kalubalantar zabe, mafi yawa na kan mulki ne ke cin nasara.
Sani Shinkafi, tsohon shugaban kwamitin hukunta masu aikata laifukan 'yan bindiga na jihar Zamfara ya yi kira ga NYSC ta daina tura matasa jihohin arewa 3.
An bukaci ma’aikatan kotun daukaka kara da su zauna a gida a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba, wanda aka tsayar don yanke hukuncin a kotun zaben shugaban kasa.
Olusegun Obasanjo ya na ganin maganar matatar man Fatawal ta fara aiki a shekarar nan kanzon kurege ne, ya ce Bola Tinubu ya daina yaudarar kan shi kan matatun.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC reshen jihar Neja ta ki amincewa da tsarin Gwamna Umar Bago na ware ma'aikata a cikin tsarin rabon kayan tallafi a jihar.
Masu zafi
Samu kari