Latest
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisun tarayya mai zama a Delta ta tsige Thomas Onowakpo na jam'iyyar APC daga kujerar sanata mai wakiltan Delta ta kudu.
Kotun da ke sauraran kararrakin zaben shugaban kasa a Abuja ta yi fatali da karar Peter Obi na rashin hujjoji kan zargin safarar kwayoyi da su ke yi kan Tinubu.
Jam'iyyar Labour ta ɗan takarar shugabancin ƙasa Peter Obi, ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yanke a zamanta na ran.
Kotun sauraron ƙarar zaɓen sanatan Oyo ta Kudu ta tabbatar da nasarar sanatan APC, Sarafadeen Alli. Kotun ta yi fatali da ƙarar da ɗan takarar PDP ya shigar.
Kehinde Akinyemi, kakakin Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa karya ne tsohon shugaban kasar bai mutu ba yana nan da ransa kuma yanzu haka ma yana wajen kasar.
Ministan kwadago ta samar da ayyukan yi na tarayya, Simon Bako Lalong, ya bayyana cewa da zaran shugaba Bola Tinubu ya dawo za a warware matsalar NLC duka.
Jimami yayin da hatsarin mota ya yi ajalin wasu mutane shida a kan hanyar Akure zuwa Owo da ke jihar Ondo, hukumar FRSC ta kwashi gawarwakin zuwa asibitin jihar
An gano Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje da wasu lauyoyi suna bacci yayin zaman kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba.
Babban Bankin Najeriya, CBN na binciken wani dan canji kan siyar da Dala kasa da 700 wanda hakan saba doka ne, ya ce Dala ta fi karfin a siyar kasa da haka.
Masu zafi
Samu kari