Latest
Fasinjoji da sauran ma'aikata sun yi ta kansu yayin da wani hayaƙi da ake tsammanin wuta ce ta kama a filin jirgin saman Murtala Muhammed da ke jihar Legas.
Wasu munanan haɗuran mota da suka auku sun salwantar da rayukan mutum takwas a jihohin Ogun da Ondo. Haɗuran sun auku ne a dalilin gudu wanda ya wuce ƙa'ida.
Wani mutumi da ke zaune a Canada ya saki bidiyon wani gida a TikTok yana mai nunawa mabiyansa cikin gidan da yake zaune da iyalinsa. Yana biyan N778k duk wata.
Yajin aikin gargaɗin da ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta fara ya kawo jinkiri a zaman Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar tarayya mai zama a Ogun.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanar da sabon farashin mitar wutar lantarki. Sanarwar ta fito ne ta hannun hukumar da ke sa ido kan wutar lantarki (NERC).
Shugaban kasa Bola Tinubu na cikin tsaka mai wuya yayin da kotun zabe ke matakin karshe na zartar da hukunci kan kujerarsa. Zai san makomarsa a yau Laraba.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, da tawagarsa sun isa ƙasar Indiya domin halartar taron G20, da isarsu Tinubu ya gana da shugaban Hinduja Group.
Gwamnati ta lashe amanta domin gudun karin tashin farashin fetur. Idan aka bar farashi a hannun ‘yan kasuwa, sai an koma saida litar fetur a kan akalla N818.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya gargadi masu shirya kawo tarnaki a tsare-tsaren gwamnatin Shugaba Tinubu, ya ce ba za a dawo da tallafin mai ba.
Masu zafi
Samu kari