Latest
Yayin da ake cikin halin kunci a Najeriya, ‘yan bindiga sun yi yunkurin kai hari kan rumbun Gwamnatin Tarayya da ke karamar hukumar Dutsinma a jihar Katsina.
Shugaban kungiyar Miyetti Allah, Bello Badejo ya bayyana yadda Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa da tilasta masa jagorantar ƙungiyar da ake zarginsa a kai.
An sake shiga jimami bayan 'yan ta'addan Boko Haram sun yi wa sojojin Najeriya kwanton bauna a jihar Borno. Sun hallaka sojoji shida a yayin harin.
An shiga firgici bayan mutane tara sun rasa rayukansu yayin karbar kyautar kayan salla a gidan Sanata kuma tsohon gwamnan jihar Sokoto, Aliyu Wamakko.
Jami'an hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tattalin arziƙin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) sun cafke wani babban fasto a jihar Kwara kan zargin yin damfarar N3.9m.
Yayin gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin binciken Abdullahi Ganduje, jam'iyyar APC a jihar ta ba da shawarar fara binciken badakalar da Rabiu Kwankwaso ya yi.
Wasu suna tambaya ko za a iya bada kuɗi maimakon abinci a zakkar fidda-kai (zakatul fitr). Jamilu Zarewa kwararren masani ne a kan bangaren fikihu, ya amsa wannan.
Babban malamin coci ya ce, ba kowanne Musulmi bane dan ta'adda, kuma aiki Boko Haram bai da nasaba da addini ko ta kusa ko ta nesa a halin da ake ciki yanzu.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya siya kati mai tsada bayan da gwamnati ta kara farashin wutar lantarki a makon da ya gabata kan wasu dalilai.
Masu zafi
Samu kari