Latest
Jam'iyyar Labour ta ɗan takarar shugabancin ƙasa Peter Obi, ta yi watsi da hukuncin da kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta yanke a zamanta na ran.
Kotun sauraron ƙarar zaɓen sanatan Oyo ta Kudu ta tabbatar da nasarar sanatan APC, Sarafadeen Alli. Kotun ta yi fatali da ƙarar da ɗan takarar PDP ya shigar.
Kehinde Akinyemi, kakakin Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa karya ne tsohon shugaban kasar bai mutu ba yana nan da ransa kuma yanzu haka ma yana wajen kasar.
Ministan kwadago ta samar da ayyukan yi na tarayya, Simon Bako Lalong, ya bayyana cewa da zaran shugaba Bola Tinubu ya dawo za a warware matsalar NLC duka.
Jimami yayin da hatsarin mota ya yi ajalin wasu mutane shida a kan hanyar Akure zuwa Owo da ke jihar Ondo, hukumar FRSC ta kwashi gawarwakin zuwa asibitin jihar
An gano Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje da wasu lauyoyi suna bacci yayin zaman kotun zaben shugaban kasa a ranar Laraba, 6 ga watan Satumba.
Babban Bankin Najeriya, CBN na binciken wani dan canji kan siyar da Dala kasa da 700 wanda hakan saba doka ne, ya ce Dala ta fi karfin a siyar kasa da haka.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar tarayya dake zama a Kano ta tabbatar da nasarar Abdulmumini Jibrin Kofa na jam'iyyar NNPP a matsayin dan majalisa.
Kwamitin majalisar wakilai mai bincike kan satar man fetur ya bayyana cewa ya shirya fallasa sunayen masu satar man fetur a Najeriya, don magance matsalar.
Masu zafi
Samu kari